iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, ma'aikatar kula da harkokin muslunci ta kasar Masar ta sanar da cewa za a bude wata babbar cibiyar al'adun muslunci ta duniya a garin Al-salam na sharm el-sheikh.
Lambar Labari: 3481763    Ranar Watsawa : 2017/08/03